Shirin shi ne kashi na biyu a wannan makon inda ya duba yadda ake samun sabanin da ke kai ga cin zarafi a zamantakewar aure.
A shirin Nakasa na wannan makon za mu fara da bankwana ne da Fatima Mali mai aikin waye kai da ba da horon sana’oin hannu a ...
Halin da manoman shinkafa a Zabarmari na jihar Borno ke ciki bayan 'yan Boko Haram sun kashe kinamin hamsin; Kasuwar Birnin ...
Sojojin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun musanta a ranar Lahadi cewa an kama wasu mayaka 20 da ke da alaka da kisan ...
Shirin fim mai taken “No Other Land,” labarin ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa da ke fafutukar kare al’ummomin su daga yunkurin ...
Ministocin sun gudanar da taron share fagge da tuntubar juna da mayar da hankali a kan sake gina zirin da yaki ya daidaita ba ...
Tunda fari Trump ya sanar - amma ya dakatar daga bisani - da batun kakaba harajin kaso 25 cikin 100 a kan kayayyakin da ake ...
Dukkan manyan kasuwannin hannayen jarin Amurka uku sun fadi sosai a kusan karshen hada-hadar jiya yayin da Trump ya yi wannan ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda babban taron rukunonin al’ummar Nijar da aka kammala a ranar 20 ga watan ...